Stich Simon Marius

Simon Marius

Kirga – Likita – Aikin apolo

1573 – 1624

Simon Marius

Rayuwanshi da Du be dube neman sani (Research)

Simon Mayr ya zo daga Gunzenhausen malamin lambobi da ne, kuma dapta ne, kuma mai karatun da duban (recherche) abu buwan da suke samaniya yayi rayuwanshi daga (1573–1624). A lokachi daya da Galilee, ya gano chewa a koi satelite nasara a sama ta Jupiter a samaniya. Amma ba yarda da aikinshi ba sabo da ana tunanin ba nashi bane. Amma bayan shekara da shekaru. An gane gaskiyan aikin shi saboda haka ba wanda ya chi musu akan aikin shi da ya fitar da labari akan nébuleuse na Andromède.

Rayuwanshi

An haife shi ranan Goma (10) Da watan Januari a shekara 1573 a garin Gunzenhausen kuma ya mutu a ranan 26 disemba a shekara 1624 a kasan Ansbach. Baban shi mai mukamin Meyon garen ne kuma Sunan Baban shi Reichart Marius sannan jatuman shi Elisabethe. A 1606, ya auri Felicitas Lauer iyar mai buga takardu Hans Lauer (1560–1641) na garin Nuremberg kuma sun samu yara Goma mata Biyar Da Maza Biyar amma matan ne kurun suka Balaga.

Labarin karatun shi. Ya saka hamkulanshi a wakoki har Georg Friedrich ya ji shi. Sarkin ya ji dadi sannan ya taimakeshi ya samu pilin karatu a makaranta iyaiyan saraki a garin Heilsbronn ya yi karatu har zuwa shera 1601 a lokachin kowa ya sanshi. Be samu burinshi a garin Königsberg saboda haka she ya tapi Kasan (Birnin) Prague ya zauna a gidan Tycho Brahe. A lokachin yayi karatun Dapta a Padoue har zewa shekara 1605 a lokachinda ya hadu da Galilée. Daga 1604 har 1605, ya shiga memban shugabannin Dalibai a Jamus a birnin Padoue. Daga 1606 har ya mutu a 1624 ya dauki nauyin malamim matematik a birnin Ansbach.

Aikunan shi na Research

A shekara 1594, ya so ma maida hankulansa game da sanjewan lokachi a dunia kuma a chikin shekarun daga 1601 zuwa 1629 ya pita da Nashi kalanda Prognosticum astrologicum. Ya nuna saninshi a pilin malamin kirga (Matematik) sa boda ya maimaita litta ta pan Matematic guda 6 na pari a birnin Ansbach da aka rubuta a shera 1610. Kapin a pitar da farkon Taurain Hangon nesa (teleskop) ya rubuta takadda Da yake Nuna yadda za ga supanova a shekaran 1604 A chikin abu buwan Ikon Allah a Dunia (Serpentaire). Ya samu taimako daga kampanyan mataimakinshi Johannes Philipp Fuchs daga birnin Bimbach, a chikin Rani yayi amfani da Tabarun Hangon Nesa a chikin watan Desemba Ranan 29 shekara 1609 ya gano chewa a koi wani duniya a samaniya mai suna Jupita a chikin sammain. Watau she yayi amfani da kalenda Julien amma Galileo yayi anfani da Kalendan Gregoria. Sabo da haka ya fitar da labarin kwana daya kapin Galileo.

Amma achikin shekara 1614 ne Marius a pitar da reserche game da Jupiter a chikin littapinsa Mundus Iovialis. Sananan a chikin littapin labaru mai suna Saggiatore a shekara 1623, aka bada labari chewa ba aikin shi bane kuma Sidereus Nuncius (wajen labaru) suka che Galileo ya riga sa boda ya pitar da nashi reserche a shekara 1610. A ko wane lokachi Marius ya kula abu buwa dewa da Galileo be fahimtar da mutane ba. A chikin abu buwan, ya fahimtar da mutane chewa galileo be gaya wa mutane chewa satelite nasara yana zagayawa a amma ya karkache kadan daga zagawan Jupita da kuma sagawan rana. Yakuma fahimtar da mutane agame da sanjewan « latitude » na satellit nasara daga tsakiyan Jupita. Kuma ya nuna chewa hasken rana na sanjewa daga satellite nasara kuma duka suna bin yan da sauran duni yoyin suke a samania.

A letan da Marius ya rubuta a chikin Ranin 1611 va padi abu buwan da ya gano game da Venus. A watan Ogus 1611 ya ga labarin rana kuma a Novemba ya fatakar da zagan Rana. A shekaran 1619 ne farkon lokachin da aka pitar da batun duniyoyi suna zagayawa a zagaye. Yana daga chikin mutanen Europe na farko da daya ba da batun ‘nebuleus na Amcdromed a shekara 1612 kuma a karshen Novemba zuwa zuwa Disemban shekara 1618 saurari babban na Uku a sheka girgizan ‘Comite’.

A cikin Alip 17 century an Yarda Da Marius da abu buwan da ya pitar game da Astronomi. Har rana yata yau, ba bashi gaskiyaba chewa dukan aikunanshi Ba nashi bane.

Amma a chikin somin Alip 20 century a purta kuma a nuna chewa aikinshi nashine she kadai kuma abu buwan da ya pitar an nuna chewa ya pi abin da Galileo ya pitar.

Muhammanchi sa

A shekara 1612 Birnin Gunzenhausen sunyi mishi Kopin Karfe. Marius ne na pitar da abubuwa masu mahimammanchi game da Jupita a chikin shekara 1613 abirnin Ratisbonne.

Kungiyan Atronomi Na dunia sum putar da dokan Luna. Kuma a Garin Gunzenhausen a koi makaranta a Garin Ansbach L’Union Astronomique Internationale lui a consacré un cratère lunaire. Am bada sunan shi À Gunzenhausen un lycée et à Ansbach, dakuma wjen konferenz a Onoldia ya dauki sunan. A shekara 1991, kungiyan ‘Lions-Club’ sun yi mishi Gunki kuma a saka sunan shi a sunanen anguwowo a wadansu Birne. Duk sabo a muhimmanchi aikin shi.